Numbers 11:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun tuna da kifin da muka ci kyauta a Masar, haka ma kayan lambu irin su kukumba, guna, safa, albasa da kuma tafarnuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنْ تُنَ يَدَّ عَڧَسَرْ مَصَرْ مُكَثِ كِيڢِ ݣَوْتَا؞ مُنْ كُمَ تُنَ دَسُو كَكَمْبَ دَ كَبٜىٰوَ دَ أَلْبَسَ مَيْ غَنْيٜىٰ دَ مَيْ ڨُويَ دَ تَڢَرْنُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mun tuna da kifin da muka ci kyauta a Masar, da su kakamba, wato wani irin kayan lambu ne mai yaɗuwa, da guna, da sāfa, da albasa, da tafarnuwa.