Numbers 11:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane sukan fita su tattara ta, su niฦa a dutsen niฦa, ko kuwa su daka a turmi. Su dafa, ko su yi waina da ita. ฦanษanonta yakan yi kamar abin da aka yi da man zaitun.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐ ุณููููู ฺขูุชู ุณูุชูุชููุฑูุชูุ ุณฺูููงู ุงููุฏฺูููููฐูู ฺููงูุ ูููุงู ุณูุฏููู ุนูุชูุฑูู
ูุ ุจูุงูููู ุญููู ุณููู ุณูุฏฺูขู ุนูุชูููููููุ ุณูููู
ู ุดูุฑูููุดู ููู
ูุฑู ููููููุ ุทูููุทููููุงูู ููููููุฑู ูููู ููู
ูุฑู ููููุฏูู ุนููููู ุฏู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane sukan fita su tattara ta, su niฦa, ko kuwa su daka, su dafa, su yi waina da ita. Dandanar wainar tana kamar wadda aka yi da mai.