Numbers 12:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan Ubangiji ya ce wa Musa, da Haruna da kuma Miriyam, โKu fita ku tafi Tentin Sujada, dukanku uku.โ Sai dukansu uku suka tafi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุง ููุงุจูุฑู ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ู
ููุณููฐู ุฏู ูููฐุฑูููู ุฏู ู
ูุฑูููู
ู ยซฺขูุชููุงูุ ููู ุนูููุ ููุฐููุงู ููุฑููู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏูููุยป ุณููู ุณูู ุนููู ุณููู ฺขูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Farat ษaya sai Ubangijiya ce wa Musa, da Haruna, da Maryamu, โKu uku, ku tafi zuwa alfarwa ta sujada.โ Sai su uku suka tafi.