Numbers 12:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da shi nake magana fuska da fuska, a fili kuma, ba a kacici-kacici ba; yakan ga siffar Ubangiji. To, me ya sa ba ku ji tsoro ku yi magana a kan bawana Musa ba?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ู
ูุบููู ุฏูุดู ฺขูุณููู ุฏู ฺขูุณูููุ ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุตูููููุจูุ ุนูู
ููุง ุงูู ฺขููููุ ุดู ููู
ูุ ูููู ุบููููู ููู
ูููููู ููููููููฐูู! ู
ูููฐููุณูุง ุจููู ูููุงู ุฌฺูููุงูุฑููุงู ูููู ู
ูุบูููุฑู ุบูุงุจูุงุฏู ุจูุงูููู ู
ููุณููฐู ุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nakan yi magana da shi fuska da fuska a sarari, ba a duhunce ba. Yakan kuma ga zatina. Me ya sa ba ku ji tsoron zargin bawana Musa ba?โ