Numbers 12:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai fushin Ubangiji ya yi ƙuna a kansu, ya kuma rabu da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢُشِنْ يَهْوٜىٰهْ يَكُنَّ عَكَنْسُ، يَتَاشِ يَرَبُ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya husata da su, ya rabu da su.