Numbers 13:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne sunayen mutanen da Musa ya aika su binciki ƙasar. (Sai Musa ya ba Hosheya ɗan Nun, suna Yoshuwa.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ نٜىٰ سُونَيٜىٰنْ مُتَنٜىٰنْ دَ مُوسَٰى يَعَيْكٜىٰسُ سُلٜىٰڧِ أَسِيرِنْ ڧَسَرْ كَنْعَنَ؞ سُونَنْ هُواْشٜىٰيَ طَنْ نُنْ كُوَ مُوسَٰى يَثَنْجَشِ ذُوَا يُواْشُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne mutanen da Musa ya aika su leƙo asirin ƙasar. Amma Musa ya ba Hosheya, ɗan Nun, suna Joshuwa.