Numbers 13:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ga yadda ƙasar take, ku ga ko mutanen da suke zama a can ƙarfafa ne, ko raunannu, ko su kima ne, ko kuma suna da yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُبِنْثِكَ كُغَ يَدَّ ڧَسَرْ تَكٜىٰ دَ كُمَ يَدَّ مُتَنٜىٰنْ سُكٜىٰ، كُواْ سُنَانَنْ دَيَوَ، كُواْ سُو كَطَنْ نٜىٰ، كُواْ سُنَدَ ڧَرْڢِے كُواْ بَابُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ku ga yadda ƙasar take, ku ga ko mutanenta ƙarfafa ne, ko raunana ne, ko su kima ne, ko kuwa suna da yawa,