Numbers 13:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wace irin ƙasa ce suke zama a ciki, Mai kyau ce, ko mummuna? Waɗanne irin birane ne suke zama a ciki? Suna da katanga, ko babu?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُبِنْثِكَ كُسَنِ كُواْ ڧَسَرْ تَنَ دَݣَوْ، كُواْ بَاتَ دَݣَوْ؞ كُكُمَ بِنْثِكَ كُغَ وَنٜىٰ إِرِنْ غَرُرُوَ سُنَ ذَمَ عَثِكِ، كُواْ بِرَنٜىٰنْسُ سُنَدَ كَتَنْ‌غَ كُواْ بَابُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ko ƙasa tasu mai ni'ima ce, ko babu, ko biranensu marasa garu ne, ko masu garu ne,