Numbers 13:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaya ƙasar take? Tana da wadata, ko babu? Akwai itatuwa, ko babu? Ku yi iya ƙoƙarinku ku ɗebo daga cikin albarkar ƙasar ku kawo.” (Lokacin farkon nunan inabi ne.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُبِنْثِكَ كُغَ يَدَّ ڧَسَرْ تَكٜىٰ، كُواْ تَنَدَ أَمْڢَانِ دُواْمِنْ نُواْمَ كُواْ بَابُ، كُمَ كُواْ أَݣَويْ عِتَتُوَ كُواْ بَابُ؞ كُيِ إِيَاكَثِنْ ڧُواْڧَرِنْكُ كُكَٰوُاْ مَنَ وَطَنْسُ یَیَنْ إِتَاثٜىٰنْ ڧَسَرْسُ مُغَنِ؞» أَوَنَّنْ لُواْكَثِ كُوَ أَنَسَامُنْ نُونً ڢَارِ نَیَیَنْ إِنَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ko ƙasar tana da wadata,ko matalauciya ce, ko ƙasar kurmi ce, ko fili. Ku yi jaruntaka, ku ɗebo daga cikin albarkar ƙasar ku kawo.” (Gama lokacin farkon nunan inabi ne.)