Numbers 13:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshen kwana arba’in sai suka komo daga bincikensu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ سُنْيِ ݣُونَكِے أَرْبَعِنْ سُنَ لٜىٰڧٜىٰنْ أَسِيرِنْ ڧَسَرْ، سَيْ سُكَ كُواْمَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan sun yi kwana arba'in suna leƙen asirin ƙasar, sai suka komo.