Numbers 13:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka dawo wurin Musa, da Haruna, da dukan jamaโar Israโilawa, a Kadesh, a Hamadan Faran. A can suka ba da rahoton ga dukan taron da yake wurin, suka kuma nuna musu amfanin ฦasar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฑููู ู
ููุณููฐู ุฏู ูููฐุฑูููู ุฏู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุงูู ุฏูุงุฌููู ฺขูุฑููู ุงูู ููุฏูููฐุดูุ ุงููููุฑููู ุณููู ุณููู ุจูุงุฏู ุฑููููุงูุชููุงูู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุณููู ุบูููุ ุณููู ููู
ู ููููู ู
ูุณู ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงููู ููุทูููุฏู ุณููู ูููฐููุงู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka zo wurin Musa, da Haruna, da dukan taron jama'ar Isra'ila a jejin Faran a Kadesh. Suka faษa musu labarin tafiyarsu, suka kuma nuna musu amfanin ฦasar da suka kawo.