Numbers 13:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amalekawa suna zama a Negeb; Hittiyawa, Yebusiyawa da kuma Amoriyawa, suna zama ne a ฦasar tudu. Kanโaniyawa kuma suna zama kusa da teku da kuma a bakin Urdun.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููู
ูููููฐููุงููุง ุณููู ุฐูู
ู ุงูู ููููฐุบูููฐุจูุ ูููููููู ููุฏู ฺููงูุณูุฑูุ ููุชููููุงููุง ุฏู ููููฐุจูุณูููุงููุง ุฏู ููู
ู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุง ุณููู ุฐูู
ู ุนููููููููู ุชูุฏููููุ ููููุนูููููุงููุง ูููู ุณููู ุฐูู
ู ููุณูุฏู ุชูููฐูููู ู
ูููฐุฏูุชูููฐุฑูููฐูููู ุฏู ููู
ู ููุณูุฏู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amalekawa suna zaune a Negeb, Hittiyawa kuwa, da Yebusiyawa, da Amoriyawa suna zaune a ฦasar tuddai, Kan'aniyawa suna zaune kusa da teku, da kuma kusa da Kogin Urdun.โ