Numbers 13:33 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun ga Nefilimawa a can (zuriyar Anak sun fito ne daga Nefilim). Sai muka ga kanmu kamar fฤra ne kawai, haka kuwa muke a gare su.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽู†ู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽู…ูŽุงุŒ ู…ูู†ู’ ุบูŽ ฺงูŽุชู‘ูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ู†ูŽุธูุฑููŠูŽุฑู’ ุงู”ูŽู†ูŽูƒู’ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ุž ู…ูู†ู’โ€ŒุบูŽ ูƒูŽู†ู’ู…ู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ฺขูŽุงุฑูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽูˆูŽูŠู’ุŒ ุญูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ุณููˆ ู…ูŽุง ุณูู†ู’ ุบูŽู†ู’ู…ูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mun kuma ga manyan mutane a can, wato mutanen Anakawa da suka fito daga Nefilawa. Sai muka ga kanmu kamar fara ne kawai, haka kuwa muke a gare su.โ€