Numbers 14:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A daren nan, sai dukan jama’ar suka tā da murya, suka yi kuka da ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ دَرٜىٰ أَ رَانَرْ سَيْ دُكَنْ جَمَعَرْ سُكَتَادَ بَبَّرْ مُرْيَ سُنَ تَكُوكَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dukan taron jama'a suka yi kuka da babbar murya dukan dare saboda wahala.