Numbers 14:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma taron jama’a suka ce za su jajjefe su da duwatsu. Sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana a Tentin Sujada ga dukan Isra’ilawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكَنْ تَارُوانْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَسُواْ سُجٜىٰجّٜىٰڢٜىٰسُ دَ دُوَڟُو، بَا لَابَرِ سَيْ حَصْكٜىٰنْ طَوْكَكَرْ يَهْوٜىٰهْ يَبَيَّنَ غَ دُكَنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا دَغَ بِسَ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma taron jama'a suka ce za su jajjefe su da duwatsu. Sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana ga dukan mutanen Isra'ila daga cikin alfarwa ta sujada.