Numbers 14:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan buge su duka da annoba, in hallaka su, amma zan mai da kai al’umma mai girma, da kuma ƙarfi fiye da su.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ هَلَّكَرْ دَسُو دَ بَلَعِ، إِنْكُمَ رَبَسُ دَ غَادُوانْ دَ نَكٜىٰبَاسُ؞ ذَنْ كُوَ تَادَ وَتَ أَلْعُمَّ دَغَ ثِكِنْكَ، أَلْعُمَّرْ دَ تَڢِسُ غِرْمَ دَ إِيكُواْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan kashe su da annoba, in raba su da gādonsu. Zan yi wata al'umma da kai, wadda za ta fi su girma da iko.”