Numbers 14:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘ Ubangiji ya kāsa kai waɗannan mutane a ƙasar da ya yi alkawari da rantsuwa ne, shi ya sa ya kashe su a hamada.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹سَبُواْدَ يَهْوٜىٰهْ بَيْ عِيَ كَيْ جَمَعَرْ نَنْ ذُوَا ثِكِنْ ڧَسَرْدَ يَيِ ضَنْڟُوَا ثٜىٰوَ ذَيْبَاسُبَ، شِے يَسَا يَكَشٜىٰسُ أَدَاجِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Domin Ubangiji ya kāsa kai jama'ar nan zuwa cikin ƙasar da ya rantse zai ba su, don haka ya kashe su a cikin jeji.’