Numbers 14:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘ Ubangiji mai jinkiri fushi ne, mai yawan ƙauna, mai gafarta zunubi da tawaye. Duk da haka ba ya ƙyale mai laifi, babu horo. Yana horin ’ya’ya saboda zunubin iyayensu har tsara ta uku, da ta huɗu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹نِے يَهْوٜىٰهْ ، مَرَرْ سَوْرِنْ ڢُشِنٜىٰ، مَيْ يَوَنْ ڧَوْنَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا، مَيْ غَاڢَرْتَا لَيْڢِے دَ ذُنُوبِنْ غَنْغَنْثِ؞ دُكْدَهَكَ، بَمَيْكَاسَ حُكُنْتَ مَيْ لَيْڢِے بَنٜىٰ، مَيْ حُكُنْتَ یَیَ سَبُواْدَ ذُنُوبِنْ إِيَايٜىٰنْسُ حَرْ ذُوَا ڟَارَا تَ عُكُ دَ تَهُطُ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Ubangiji mai jinkirin fushi ne, mai yawan ƙauna, kana gafarta mugunta da laifi, amma ba za ka ƙyale mai laifi ba, gama kakan ɗora wa 'ya'ya alhakin muguntar iyaye, har tsara ta uku da ta huɗu.’