Numbers 14:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bisa ga ฦaunarka mai girma, ka gafarta zunubin mutanen nan, kamar dai yadda ka gafarta musu daga lokacin da suka bar Masar har zuwa yanzu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุฐูุ ููุง ููููููููฐูู ุ ุจูุณูุบู ูููููู ฺงูููููุฑููู ู
ูุฑูุฑู ุซูููุฌูุงููุงุ ุงููููุถููุงฺูงููุงููููุ ููุบูุงฺขูุฑูุชู ฺููููขููู ุฌูู
ูุนูุฑู ููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ุชูุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ูุณู ุชูููุฏูุบู ูููุงูููุซููู ุฏู ุณูููุจูุฑู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ุญูุฑู ุฐูููุง ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina roฦonka ka gafarta muguntar wannan jama'a saboda ฦaunarka mai girma, kamar yadda kake gafarta musu tun daga Masar har zuwa yanzu.โ