Numbers 14:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin wannan hamadan, jikunanku za su fāɗi, kowanne a cikinku mai shekara ashirin ko fiye, wanda aka ƙirga shi cikin ƙidaya, wanda kuma ya yi gunaguni a kaina, da zai shiga wannan ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ مُتُ طَيَ طَيَ أَدَاجِنَّنْ؞ دَغَ ثِكِنْ وَطَنْدَ عَكَ لِسَّڢْتَا، دُكَنْكُ وَطَنْدَ شٜىٰكَرُنْكُ سُكَ كَيْ عَشِرِنْ ذُوَا سَمَ، وَطَنْدَ كُكَيِ غُنَغُنِ عَكَيْنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gawawwakin waɗanda suka yi gunaguni a kaina za su fādi cikin jejin nan. Dukan waɗanda aka ƙidaya, tun daga mai shekara ashirin zuwa gaba,