Numbers 14:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Musa ya ce, “Don me kuke rashin biyayya da umarnin Ubangiji? Wannan ba zai yiwu ba!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مُوسَٰى يَثٜىٰ «مٜىٰيَسَا كُكٜىٰ ڧٜىٰتَرٜىٰ عُمَرْنِنْ يَهْوٜىٰهْ ؟ يِنْ حَكَ بَذَيْ كَٰوُاْ نَصَرَا بَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Musa ya ce, “Me ya sa kuke karya umarnin Ubangiji? Yin haka ba zai kawo nasara ba.