Numbers 14:42 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku haura, domin Ubangiji, ba ya tare da ku. Magabtanku za su ci nasara a kanku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كُهَوْرَ، غَمَا يَهْوٜىٰهْ بَايَ تَرٜىٰدَكُو يَنْذُ؞ أَبُواْكَنْ غَابَنْكُ ذَاسُثِ نَصَرَا عَكَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku haura domin kada ku sha ɗibga a gaban maƙiyanku, gama Ubangiji ba ya tare da ku.