Numbers 14:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama Amalekawa da Kan’aniyawa za su kara da ku a can. Domin kun juya daga Ubangiji, ba zai kasance da ku ba, za a kuma karkashe ku da takobi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَمَلٜىٰكَاوَا دَ كَنْعَنِيَاوَا ذَاسُ ڢُسْكَنْثٜىٰكُ دَ يَاڧِ أَوُرِنْ، ذَاكُ كُوَ مُتُ تَوُرِنْ تَكُواْبِے؞ سَبُواْدَ كُنْ جُويَا كُنْ بَرْ بِنْ يَهْوٜىٰهْ ، بَذَيْ كَسَنْثٜىٰ تَرٜىٰدَكُوبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama akwai Amalekawa da Kan'aniyawa a gabanku, za su kashe ku da takobi domin kun bar bin Ubangiji, don haka Ubangiji ba zai kasance tare da ku ba.”