Numbers 14:44 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, suka yi tsammani ba zai zama haka ba, sai suka haura ta wajen ƙasa mai tudu, Musa da akwatin alkawarin Ubangiji dai ba su gusa daga sansanin ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكْدَهَكَ سُنْيِ ڧَرْڢِنْ حَلِ سُكَ كَامَ حَنْيَ ذُوَا يَنْكِنْ تُدَّنْ ڧَسَرْ، كُواْدَيَكٜىٰ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ يَهْوٜىٰهْ ، كُواْ مُوسَٰى بَسُ تَاشِ دَغَ ذَنْغُوانْ سُوُثٜىٰ غَبَنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sai suka yi izgili, suka haura kan tudun, amma akwatin alkawari da Musa ba su bar zangon ba.