Numbers 14:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dai kada ku tayar wa Ubangiji. Kada kuma ku ji tsoron mutane ฦasar, domin za mu gama da su. Kฤriyarsu ta gama, amma Ubangiji yana nan tare da mu. Kada ku ji tsoronsu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฏููู ููุฏู ูููู ูู ููููููููฐูู ุชูุงููููููฐุ ููู
ู ููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุนฺูงูุณูุฑูุ ุฐูุงู
ูุซูุณู ุจูุง ูููู! ููููููููฐูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏูู
ููุ ููุง ุฑูุบูุง ููุง ุซูููุตูุฑูุง ุนููููู ุงููููููุงููููู ุฏู ุณููู ฺูุฑูููฐุณูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dai kada ku tayar wa Ubangiji, kada kuwa ku ji tsoron mutanen ฦasar. Za mu ci su ba wuya, Ubangiji kuma zai lalatar da gumakansu da suke kฤre su. Ubangiji kuwa yana tare da mu, kada ku ji tsoronsu.โ