Numbers 15:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka za a yi da kowannensu bisa ga abin da aka shirya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِسَغَ يَوَنْ أَبِنْدَ ذَاعَ مِيڧَ، حَكَ ذَاعَيِ دَ كُواْوَنّٜىٰنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bisa ga yawan abin da aka shirya, haka za a yi da kowannensu bisa ga adadinsu.