Numbers 15:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Doka ɗaya da ƙa’ida ɗaya za a yi aiki da ita a kan ku da kuma baƙin da suke zama a cikinku.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْيَرْوَا طَيَثٜىٰ، عُمَرْنِ كُمَ طَيَنٜىٰ غَ طَنْ ڧَسَا دَ بَڧُوانْ دَيَكٜىٰ ذَمَ عَثِكِنْكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka'ida ɗaya ce umarni kuma ɗaya ne domin su da baƙin da yake baƙunci a cikinsu.