Numbers 15:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kawo waina daga nunan fari na ษarzajjen hatsinku, ku kuma miฦa shi a matsayin hadaya daga masussuka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ฺขูุฑููููุงูู ุบูุงุฑููู ุญฺูููู ุฏู ูููู ฺููงูุ ุฐูุงูููู ูููููู ููููู
ู ููููฐูปูููฐุดู ุจูุงููุฑููู ุบู ููููููููฐูู ุ ุฐูุงุนูููููฐูปูููฐุดู ุฏูููุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููููู ููููฐูปูููฐ ุจูุงููุฑููู ุชฺูููููู ุฏู ุนููู ุจูุบูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin ษarzajjen hatsinsu na nunan fari sai su yi wainar da za su ษaga don yin hadaya da amfanin masussuka.