Numbers 15:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A duk tsararraki masu zuwa, za ku miƙa wannan hadaya daga nunan fari na ɓarzajjen hatsinku ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ نَنْ حَرْ إِيَاكَرْ ڟَارَرَّكِنْكُ، ذَاكُبَا يَهْوٜىٰهْ بَايَرْوَ دَغَ ڢَرْكُوانْ غَارِنْ حَڟِنْ دَ كُكَ نِڧَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin ɓarzajjen hatsinsu na nunan fari, sai su miƙa wa Ubangiji hadaya ta ɗagawa a dukan zamanansu.