Numbers 15:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘To, in ku a matsayin jama’a, da gangan kuka ƙi kiyaye waɗannan ƙa’idodi da Ubangiji ya ba wa Musa ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مَيْ يِوُوَ كُمَ بَ دَ غَنْ‌غَنْبَ، كُنْ كَاسَ كِيَايٜىٰ دُكَنْ دُواْكُواْكِنْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا وَ مُوسَٰى،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan sun yi kuskure, ba su kiyaye dukan umarnan nan waɗanda Ubangiji ya faɗa wa Musa ba,