Numbers 15:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko wani daga cikin umarnan da Ubangiji ya ba ku ta wurinsa, daga ranar da Ubangiji ya ba da su, har zuwa tsararraki masu zuwa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتُواْ طَيَ دَغَ ثِكِنْ دُكَنْ عُمَرْنَنْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَبَاكُ تَبَاكِنْ مُوسَٰى دَغَ رَانَرْ نَنْ حَرْ إِيَاكَرْ ڟَارَرْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wato duk dai abin da ubangiji ya umarta ta bakin Musa tun daga ranar da Ubangiji ya ba da umarnan, har zuwa dukan zamanansu,