Numbers 15:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Firist kuwa zai yi kafara domin dukan jamaโar Israโilawa, za a kuma gafarta musu, gama ba da gangan ba ne suka aikata, kuma sun kawo wa Ubangiji hadayar da akan yi da wuta da kuma hadaya don zunubi saboda laifinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชูุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐููููุจู ุฏููุงูู
ููู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุฐูุงุนููููู ุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ูุณูุ ุบูู
ูุง ุจู ุฏู ุบูููโุบูููุจู ุนูููููุดูุ ููู
ู ุณููู ูููฐููุงู ููุฏูุงููุฑูุณูุ ููุชููุงู ููุฏูุงููุฑูุฏู ุนููู ู
ฺููงู ุฏู ููุชูุง ุบู ููููููููฐูู ุฏู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจู ุณูุจููุงูุฏู ููุณูููุฑูููฐููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firist kuwa zai yi kafara domin dukan jama'ar Isra'ilawa, za a kuwa gafarta musu kuskuren, domin sun kawo hadaya ta ฦonawa da hadaya don zunubi ga Ubangiji saboda kuskurensu.