Numbers 15:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a gafarta wa dukan jama’ar Isra’ilawa, da baƙin da suke zama a cikinsu, gama duk laifin da aka yi da rashin sani, yakan shafi dukan mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَ غَاڢَرْتَا وَدُكَنْ تَارُوانْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ دُكَنْ بَڧِنْ دَسُكٜىٰ دَ ذَمَ عَثِكِنْسُ، غَمَا دُكَنْ جَمَعَرْ سُنَدَ لَيْڢِنْ وَنَّنْ كُسْكُرٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a gafarta wa dukan taron jama'ar Isra'ilawa da baƙon da yake baƙunci a cikinsu, kuskuren da suka yi.