Numbers 15:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙa’ida dai za tă zama ɗaya ga duk wanda ya yi laifi ba da gangan ba, ko shi ɗan ƙasa ne, ko kuma baƙon da yake zama a cikinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْيَرْوَا طَيَثٜىٰ دُواْمِنْ مُتُمِنْ دَ يَيِ ذُنُوبِ، كُواْ شِے طَنْ ڧَسَانٜىٰ كُواْ شِے بَڧُواْ نٜىٰ وَنْدَ يَكٜىٰ ذَمَ عَثِكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka'idarsu ɗaya ce a kan wanda ya yi kuskure, ko Ba'isra'ile ne, ko baƙon da yake baƙunci a cikinsu.