Numbers 15:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuka yi hadayar da akan yi da wuta ga Ubangiji, daga cikin shanu, ko tumaki, abin ฦanshi mai daษi ga Ubangiji, ko hadaya ta ฦonawa, ko hadayu don alkawura na musamman, ko hadayar yardar rai, ko kuma hadaya ta biki,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ุฐูุงูู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุบู ููููููููฐูู ูููุงู ููุชู ููุฏูุงููุฑูุฏู ุนููู ู
ฺููงู ุฏู ููุชูุงุ ููุฏูุงููุฑู ุฐูุงุชู ุฐูู
ู ุชู ุฏูุจูู ุฏูุบู ุซููููู ุบูุฑูููููฐูู ุชูู
ููู ูููุงู ุงูููููู ูููุงู ุดูุงูููุ ุนูุฏููู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุซูููฐุ ูููุงู ููุฏูุงูู ุชูุซููู ุถฺููููููุงุ ูููุงู ุชูุจูุงููุฑููู ุชูููุฑูุฏูุฑู ุฑูููุ ูููุงู ููุฏูุงูู ุชูุจููู ุฏู ุนููู ฺูุงุฑูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da za su yi hadayar da akan yi da wuta ga Ubangiji daga cikin garken shanu, ko na tumaki da awaki, ko hadaya ta ฦonawa ce, ko ta cika wa'adi ce, ko ta yardar rai ce, ko ta ฦayyadaddun idodinsu ce, don a ba da ฦanshi mai daษi ga Ubangiji,