Numbers 15:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama ya rena maganar Ubangiji, ya kuma karya umarninsa. Tabbatacce za a kashe wannan mutum, alhakinsa laifinsa kuwa yana wuyansa.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ููุฑูููฐูู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ ููููู
ู ููุฑููู ุฏููุงูููุฑูุณูุ ุฐูุงุนู ููููุฑู ุฏูุดู ุบูุจูุงุทูููุ ุงููููุญููููู ฺููููขูููุณู ูููู ูููู ุนูููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
gama ya raina maganar Ubangiji, ya karya umarninsa. Hakika za a kashe mutumin nan, alhakin zunubinsa, yana wuyansa.