Numbers 15:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da kowane ɗan rago don hadaya ta ƙonawa, a shirya kwalaba ɗaya na ruwan inabi, a matsayin hadaya ta sha.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا تَ طَنْ ضَغُواْ نٜىٰ، ذَاعَ كُمَ حَطَ دَ لِتَ طَيَ نَضُوً إِنَبِے دُواْمِنْ هَدَايَ تَأَبِنْ شَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma shirya hadaya ta sha, rubu'in moɗa ta ruwan inabi domin kowane ɗan rago na hadaya ta ƙonawa.