Numbers 15:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In da rago ne za a miƙa, to, sai a shirya hadaya ta gari mai laushi, garin yă zama kashi biyu bisa goma na efa. A kwaɓa shi da kashi ɗaya bisa uku na garwan mai,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا تَ ضَغُواْ نٜىٰ، ذَاعَ حَطَ دَ هَدَايَ تَهَڟِ تَكِلُواْ بِيُ نَغَارِ مَيْ لَوْشِ وَنْدَ عَكَ ݣُوٻَ دَ لِتَ طَيَ دَ رَبِے نَمَنْ ظَيْتُنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuwa da rago ne, a shirya hadaya ta gari humushi biyu na garwa, a kwaɓa da sulusin moɗa na mai.