Numbers 15:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kashi ɗaya bisa uku na garwan ruwan inabi, a matsayin hadaya ta sha. A miƙa ta abin ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَرٜىٰدَ لِتَ طَيَ دَ رَبِے نَضُوً إِنَبِے دُواْمِنْ هَدَايَ تَأَبِنْ شَا؞ هَدَايَ مَيْ دَاطِنْ ڧَنْشِ غَ يَهْوٜىٰهْ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a kuma miƙa hadaya ta sha da sulusin moɗa na ruwan inabi, don a yi ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.