Numbers 15:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ku kawo hadaya ta gari tare da bijimi, kashi ɗaya bisa uku na gari mai laushi kwaɓaɓɓe da rabin garwan mai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَرٜىٰدَ بِجِمِنْ ذَاعَ حَطَ هَدَايَ تَهَڟِ تَكِلُواْ عُكُ نَغَارِ مَيْ لَوْشِ وَنْدَ عَكَ ݣُوٻَ دَ لِتَ بِيُ نَمَنْ ظَيْتُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai a miƙa hadaya ta gari tare da bijimin, humushi uku na garwar gari kwaɓaɓɓe da rabin moɗa na mai.