Numbers 16:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya aika a kira Datan da Abiram, ’ya’yan Eliyab maza, amma suka ce, “Ba za mu zo ba!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَعَيْكَ عَكِرَوُاْ دَتَنْ دَ أَبِرَمْ، یَیَنْ عٜىٰلِيَبْ، عَمَّا سُكَثٜىٰ «بَذَامُ ذُوابَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya aika a kirawo Datan da Abiram, 'ya'yan Eliyab, amma suka ce, “Ba za mu zo ba!