Numbers 16:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bai isa ba ne da ka fitar da mu daga ฦ™asar mai zub da madara da zuma, ka kawo mu nan hamada don ka kashe mu? Yanzu kuma so kake ka mai da kanka sarki a bisanmu?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽูŠู’ ุงู•ูุดูœู‰ูฐูƒูŽุจูŽ ุฏูŽ ูƒูŽฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽู…ููˆ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุŒ ฺงูŽุณูŽุงุซูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุธูุจูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูŽุฏูŽุฑูŽ ุฏูŽ ุธูู…ูŽุŒ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐู…ู ุงู”ูŽุฏูŽุงุฌูู†ู‘ูŽู†ู’ุŸ ูŠูŽู†ู’ุฐู ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ู…ู ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽูƒูœู‰ูฐุณููˆุงู’ ูƒูŽุฐูŽู…ูŽุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana jin ฦ™aramin abu ne da ka fitar da mu daga cikin ฦ™asar mai yalwar abinci, don ka kashe mu a jeji? So kake kuma ka mai da kanka sarki a bisanmu?