Numbers 16:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da haka ma, ai, ba ka riga ka kai mu ƙasar mai zub da madara da zuma ba, ba ka ba mu gādon filaye da gonakin annabi ba, yanzu kuma kana so ka ruɗe mu. Mun ƙi, ba za mun zo ba!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، بَكَ مَا كَٰوُاْمُ ذُوَا ڧَسَا مَيْ أَمْڢَانِبَ؞ بَكَكُمَ بَامُ غَادُوانْ غُواْنَكِ دَ غُواْنَكِنْ عِتَتُوَنْ إِنَبِبَ؞ كَنَ تُنَانِ مُو مَكَڢِ نٜىٰ؟ مُنْڧِ، بَذَامُذُواْ بَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda wannan kuma, ga shi, ba ka kai mu zuwa cikin ƙasa mai yalwar abinci ba, ba ka ba mu gonaki da gonakin inabi domin mu gāda ba, yanzu kuwa kana so ka ruɗe mu, to, ba za mu zo ba sam!”