Numbers 16:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya husata ƙwarai, ya ce wa Ubangiji, “Kada ka karɓi hadayarsu. Ban ƙwace wani jakinsu ba, ban kuwa cuce waninsu ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَيِ ڢُشِے سُواْسَيْ، يَثٜىٰوَ يَهْوٜىٰهْ «كَدَ كَكَرْٻِ بَيٜىٰ بَيٜىٰنْسُ؞ بَنْيِ وَوَنِنْسُ لَيْڢِے بَ، بَلّٜىٰ عَثٜىٰ إِنْڨُوثٜىٰ وَنِ أَبُ كَمَرْ طَنْ جَاكِ دَغَ كُواْ طَيَنْسُبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya husata ƙawarai da gaske, ya ce wa Ubangiji, “Kada ka karɓi hadayarsu. Ban ƙwace ko jakinsu ba, ban kuwa cuce su ba.”