Numbers 16:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya ce musu, “Da haka za ku san cewa Ubangiji ne ya aiko ni, in yi dukan waɗannan abubuwa, ba da nufin kaina na yi su ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَثٜىٰ وَجَمَعَرْ «تَهَكَ ذَاكُ سَنِ ثٜىٰوَ يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ يَعَيْكٜىٰنِ إِنْيِ دُكَ وَطَنَّنْ أَبُبُوَنْ، كُمَ بَنِے بَنٜىٰ نَذَاٻَا إِنْيِسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya ce, “Da haka za ku sani Ubangiji ne ya aiko ni, in yi waɗannan ayyuka, ba da nufin kaina na yi su ba.