Numbers 16:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In waษannan mutane sun mutu kamar yadda mutane suke mutuwa, in abin da yakan sami kowa shi ne ya same su, to, ba Ubangiji ne ya aiko ni ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ู
ูุชูููููฐููููู ุณููู ู
ูุชู ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ูุชูููููฐ ุณูููููฐ ู
ูุชูููุ ูููุงู ููู
ู ุนูุฏููู ุงููุจูููุฏู ูููููู ุณูุงู
ู ูููุงููู ุดููููููฐ ููุณูุงู
ูููฐุณูุ ุชููุงูุ ุจู ููููููููฐูู ููููฐ ููุนูููููููฐููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutanen nan sun mutu kamar yadda mutane suke mutuwa, idan abin da yakan sami kowa shi ne ya same su, to, ba Ubangiji ne ya aiko ni ba.