Numbers 16:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in Ubangiji ya kawo wani abu sabo, ya sa ฦasa ta buษe bakinta, ta haษiye su da dukan abin da suke da shi, suka gangara cikin kabari a raye, ta haka za ku sani mutanen nan sun rena Ubangiji.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ููููููููฐูู ููุนูููููุชู ูููู ุณูุงุจููุงูู ุงููุจูุ ุญูุฑู ููุณูุง ฺงูุณูุง ุชูุจููุทูููฐ ุจูุงููููุชูุ ุชูููุทูููููฐ ููุทูููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุฏููููู ููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุฏูุดูุ ุณููู ููู
ู ุบูููโุบูุฑู ุงูู ุฑูุงููููฐ ุฐูููุง ููุฑููู ุฐูู
ููู ู
ูุชูุชูููุ ุชููููู ุฐูุงูู ุณููู ุซูููฐูู ู
ูุชูููููฐููููู ุณููู ุฑูููฐูู ููููููููฐูู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan Ubangiji ya aikata wani abu sabo, ya sa ฦasa ta buษe bakinta, ta haษiye su da dukan abin da suke da shi, suka gangara zuwa cikin lahira a raye, sa'an nan za ku sani mutanen nan sun raina Ubangiji.โ