Numbers 16:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta kuma buɗe bakinta, ta haɗiye su tare da mutanen gidansu da dukan mutanen Kora da dukan abin da yake mallakarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَسَرْ تَبُوطٜىٰ بَاكِنْتَ تَهَطِيٜىٰسُ دَ دُكَنْ عِيَلَنْسُ، تَرٜىٰدَ دُكَنْ ڧُنْغِيَرْ ڧَارُونَ دَ دُكَنْ كَايَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ta haɗiye su tare da iyalansu, da dukan mutanen Kora, da dukan mallakarsu.