Numbers 16:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da jin kukansu, dukan Isra’ilawa da suke kewaye da su suka gudu, suna ihu, “Ƙasa za tă haɗiye mu, mu ma!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَسُكٜىٰ أَوُرِنْ سُنْ غُدُ دَجِنْ إِيهُنْسُ؞ غَمَا سُنْثٜىٰ «غُدُ! كَدَ ڧَسَرْ تَهَطِيٜىٰمُ مَا!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Isra'ilawa duka waɗanda suke kewaye da su suka gudu saboda kururuwansu, suka ce. “Mu mā gudu,kada kuma ƙasa ta haɗiye mu.”