Numbers 16:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan haka, sai dukan jamaโa suka taru domin su nuna rashin yardansu da abin da suke zato Musa da Haruna ne suka aikata. Da suka fuskanci Tentin Sujada, nan take sai girgije ya rufe shi, ษaukaka Ubangiji kuwa ta bayyana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูุนูุฏูู ุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนู ุณููู ุชูุงุฑู ุฏููุงูู
ููู ุณููู ุบูุงุจูุงุฏู ู
ููุณููฐู ุฏู ูููฐุฑููููุ ุณููู ู
ููุณููฐู ุฏู ูููฐุฑูููู ุณููู ุฌููููุง ฺขูุณูููุฑูุณู ุบู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏูููุ ุณูููุบูุง ฺงูููุดููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐ ููุฑฺูขูููฐ ุชูููฐููุชูููุ ุญูุตูููููฐูู ุทูููููููุฑู ููููููููฐูู ููู
ู ููุจููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da taron jama'ar suka haษa kai gฤba da Musa da Haruna, sai suka fuskanci alfarwa ta sujada. Ga girgije yana rufe da alfarwar, ษaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana.